Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 246 Ƙaunar Allah, Ba Kamarta Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 246 Ƙaunar Allah, Ba Kamarta Lyrics

Hymn 246 Ƙaunar Allah, Ba Kamarta Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 246 Ƙaunar Allah, Ba Kamarta Lyrics

 

1
Ƙaunar Allah, ba kamarta
Ko a Sama ko a nan,
Sai ka cika mana zuciya,
Sai mu zama cikakku.
Yesu mai jin tausayinmu,
Kai mai ƙaunar mutane,
Ziyarce mu da cetonka,
Shigo dukan zukata.

2
Sai ka huro mana Ruhu,
Karfafa mu duk yanzu,
Kai ne gādonmu, ya Allah,
Za ka ba mu hutawa.
Raba mu da son mugunta,
Kai ne Ruhu, kai ne Rai,
Farkon kome da cikarsa,
Allah ne Madauwami.

3
Zo, ya Allah, domin ceto,
Ba mu duk alherinka,
Zo da sauri, zo da zama,
Zauna nan har abada.
Kai ne kullum mu ke yabo,
Bautarka ce mu ke so,
Yin addu’a da sujada
Sun yi mana daɗi yau.

4
Mai da mu sabuwar halitta,
Tsarkake mu duka fa
Har mu ga fansa mai girma
Wadda ka yi dominmu.
Sāke mu da darajarka,
Har mu isa Sama can.
Za mu rusuna gabanka
Muna maka godiya,

Post navigation

Previous: Hymn 445 Ko Kun San Dalilin Lyrics
Next: Hymn 193 Kamar Ruwa Ya Kan Sauko Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version