Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 241 Yesu, Ina Roƙonka, Ina Neman Cetonka Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 241 Yesu, Ina Roƙonka, Ina Neman Cetonka Lyrics

 

1
Yesu, ina roƙonka, ina neman cetonka,
Ceto daga zunubi, Yesu mai alheri.

2
Yesu, ina roƙonka, ina neman nasara,
Bisa mugun halina, Yesu Almasihu.

3
Yesu, ina yin addu’a, ina roƙon halinka,
Halinka mai. tsarki, Yesu marar laifi.
4
Yesu, ina roƙonka, ina neman hutawa, Hutawa da kayana, Yesu mai nasiha.

5
Yesu, ina yin addu’a, ina ncman mutuwa,
Mutuwa ga duniya, Yesu Masoyina.

6
Yesu, marmarina ne, fuskarka in duba dai,
Zauna cikin haskenka, Yesu Mai Cetona.

Exit mobile version