Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 24 Ubangiji Allahnmu, Gunka Muka Zo Yanzu Lyrics
Ubangiji Allahnmu,
Gunka muka zo yanzu
Tun dai ba mu rabu ba,
Muna son albarkarka
A kan mu yau.
Karƃe mu, ya Uba,
Mu ƴaƴanka,
Sa alheri bisanmu,
Inuwantad da dukanmu
Ɗa Kaunarka. Amin.
