Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 239 Kada Ka Yi Sujada Sai Ga Allah Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 239 Kada Ka Yi Sujada Sai Ga Allah Lyrics

Hymn 239 Kada Ka Yi Sujada Sai Ga Allah Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 239 Kada Ka Yi Sujada Sai Ga Allah Lyrics

 

Kada ka yi sujada sai ga Allah,
Mmm, ko kaɗan, mu muna bin Yesu.
Kada ka yi kowane tsafi.
Mmm, ko kaɗan, mu muna bin Yesu.
Kada ka kama sunan Allah banza.
Mmm, ko kaɗan, mu muna bin Yesu.
Kada ka yi aiki ran hutawa.
Mmm, ko kaɗan, mu muna bin Yesu.
Kada ka raina iyayenka.
Mmm, ko kaɗan, mu muna bin Yesu.
Kada ka yi kisa, in ji Allah.
Mmm, ko kaɗan, mu muna bin Yesu.
Kada ka yi zina, in ji Allah.
Mmm, ko kaɗan, mu muna bin Yesu.
Kada ka yi sata, in ji Allah.
Mmm, ko kaɗan, mu muna bin Yesu.
Kada ka yi shaidar zur kan kowa.
Mmm, ko kaɗan, mu muna bin Yesu.
Kada ka yi ƙyashin samun wani.
Mmm, ko kaɗan, mu muna bin Yesu.

Post navigation

Previous: Hymn 438 Kana Can ? (bitar Kana Nan) Lyrics
Next: Hymn 432 Ka Lura Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version