Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 234 Ina Yabon Sunan Yesu, Shi Ne Mai Cetona Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 234 Ina Yabon Sunan Yesu, Shi Ne Mai Cetona Lyrics

Hymn 234 Ina Yabon Sunan Yesu, Shi Ne Mai Cetona Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 234 Ina Yabon Sunan Yesu, Shi Ne Mai Cetona Lyrics

 

1
Ina yabon sunan Yesu, shi ne Mai Cetona,
Cikin duniya duka babu kininsa.
Zunubaina masu yawa ya yafe mini duk,
Har ya tsarkake ni cikin jininsa.
Wahala ko ta zo ne, ko daɗi na ke ji,
Sai in sani yana nan tare da ni.

[C1]
Yesu ne ya ba ni iko,
Shi ne mai nasara,
Ba zan rabu ba da shi har abada.

2
Shaiɗan ya kan jarabce ni, amma idan na je
Wurin Yesu, ya kan ba ni nasara.
In na karanta Littafi, in yi addu’a kuwa,
Za ya ji ni har ya ba ni taimako.
Ko duniya duk ta ƙi ni, ba zan ji tsoro ba,
Sai in ci gaba a cikin hanyar rai.

3
Ba zai bar ni ba a duniya in zauna, ni kaɗai,
Za ya kiyaye ni cikin ƙaunarsa.
Sai in yi masa biyayya, in aika nufinsa,
Ina dogara ga ikon Ruhunsa.
Ya shaida za ya dawo ya kai ni gidansa,
Inda zan ga fuskarsa har abada.

Post navigation

Previous: Hymn 429 Je Gaya Bisa Tudu Lyrics
Next: Hymn 255 Ina Gaskata da Yesu, Ubangijina Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version