Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 227 Ekklesiyar Almasihu, Jama’ar Masu Bi Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 227 Ekklesiyar Almasihu, Jama’ar Masu Bi Lyrics

Hymn 227 Ekklesiyar Almasihu, Jama’ar Masu Bi Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 227 Ekklesiyar Almasihu, Jama’ar Masu Bi Lyrics

 

1
Ekklesiyar Almasihu, jama’ar Masu Bi,
Ya kafa ta a duniya, sabuwar halittarsa.
Yesu ya fito Sama, ya zo ya neme mu.
Da jini ya fanshe mu, mu zama jikinsa.

2
Zaƃaƃƃu. cikin duniya, nasa kaɗai mu ke,
Ba kuwa don aikin kirki, sai bangaskiya kaɗai.
Daga kowane iri, ya tara mu a nan,
Ya shirya mana wuri a cikin Sama can.

3
Ko muna shan azaba, ko mutuwa ta zo,
Ko sun yi mana ba’a, ba za mu koma ba.
Muna bin sawun Yesu, ya zama gurbinmu. Wane mu, mu yi musun Yesu Masoyinmu?

Post navigation

Previous: Hymn 408 Ga Alkawari na Allah Cikin Littafi Mai Tsarki Lyrics
Next: Hymn 104 Duba Dai Mai Fansarmu Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version