Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics

Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics

 

1
A cikin duniyan nan yanzu,
Ya Ubanjiji, bi da mu.
Akwai jaraba ko’ina,
Ka bi da mu da Ruhunka.

KORUS
Ya Ubangiji, Mai Ceto,
In ban da kai, ba taimako,
Ka koya mana nufinka,
Ka bi da mu da Ruhunka.

2
Ga aiki yana jiranmu,
Ga tumakinka, ƃatattu,
Mu je mu kawo su yanzu,
Ka bi da mu da Ruhunka.
Korus

3
In za mu shiga yaƙinka,
Mu yi kokawa da magauta,
Ka ƙarfafa ƴan yaƙinka
Ka bi da mu da Ruhunka.
Korus

4
Idan mun gama aikinka,
Ka kira mu ga hutawa.
Ka bi da mu da Ruhunka,
Ka kai mu Sama lafiya.
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 180 A Cikin Yesu Na Sami Rai, A Cikinsa Kaɗai Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version