Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 213 Inda Ya Kai Ni, Zan Tafi Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 213 Inda Ya Kai Ni, Zan Tafi Lyrics

 

1
Inda ya kai ni, zan tafi,
Gama na saba binsa nan,
Kuma na tuna, domina
Yesu ya tafi Kalfari.

KORUS
Za ya bishe ni ko’ina,
Za ya bishe ni koyaushe,
Ina tafiya tare da shi,
Gama na tuna da Kalfari.

2
Jawabi nasa na ke bi,
Muna tarayya, ni da shi,
Daɗin nufinsa na ke ji,
Gama na tuna da Kalfari.
Korus

3
Inda ya kai ni, zan tafi,
Tare da Yesu Mai Ceto,
Gama na sani, domina
Yesu ya tafi Kalfari.
Korus

Exit mobile version