Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 202 Huro da Ruhunka, Cika Ni, Allahna Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 202 Huro da Ruhunka, Cika Ni, Allahna Lyrics

 

1
Huro da Ruhunka, cika ni, Allahna,
Domin abin da na ke yi ya zama nufinka.

2
Huro da wutarka, cika ni, Allahna,
Har jikina ya tsarkake, in zama kamarka.

3
Cika ni, Allahna, da rai mai daurewa,
Domin abin da na ke yi ya shaida zamanka.

4
Cika ni, Allahna, har ranar mutuwata,
Ran da zan saki ruhuna, ya koma wurinka.

Exit mobile version