Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 198 Ku Yi Ta Wa’azi Wurin Mutane Duk Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 198 Ku Yi Ta Wa’azi Wurin Mutane Duk Lyrics

Hymn 198 Ku Yi Ta Wa’azi Wurin Mutane Duk Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 198 Ku Yi Ta Wa’azi Wurin Mutane Duk Lyrics

 

1
Ku yi ta wa’azi wurin mutane duk,
Gama a duniya akwai wahalar rai.
Bari duk Masu Bi su shaida ko’ina,
Mai Taimako ya zo.

KORUS
Mai Taimako ya zo, Mai Taimako ya zo,
Ruhu Mai Tsarki da Allah ya aiko.
Ku labartad da shi wurin mutane duk,
Mai Taimako ya zo.

2
Mun sami haskensa, ya watsa duhunmu,
Ya kau da tsoro duk, ya ba mu kwanciyar rai.
Ya kawo gafara ta dukan zunubi,
Mai Taimako ya zo.
Korus

3
Ga Ubangijinmu, ya zo da warkarwa.
Ga ƴaƴan duniya, ruɗaɗɗu na Shaiɗan.
Ya kwance ɗaurarru, ya kawo fansarsu,
Mai Taimako ya zo.
Korus

4
Ya Allah mai ƙauna, ko ni na iya ƙi
In shaida j inƙanka ga dukan mutane?
Ga ni da, matacce, ka ba ni sabon rai,
Mai Taimako ya zo.
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 28 Ku, Za Ku Ina? Lyrics
Next: Hymn 450 Ku Kore Su, Ku Tone Su Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version