Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 19 Ya Ubangiji, Mun Gode Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 19 Ya Ubangiji, Mun Gode Lyrics

 

1
Ya Ubangiji, mun gode
Don ka sake ta da mu,
Har ka tara mu gabanka
Don mu furta yabonmu.
Cikin dukan duhun dare
Kana nan tare da mu.
Ba abin da ya same mu
Tun da ka ke tsaronmu.

Exit mobile version