Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 188 Dā Ina Zaune Cikin Duhuna Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 188 Dā Ina Zaune Cikin Duhuna Lyrics

Hymn 188 Dā Ina Zaune Cikin Duhuna Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 188 Dā Ina Zaune Cikin Duhuna Lyrics

 

1
Dā ina zaune cikin duhuna,
A cikin bautar zunubai.
Ban sani Yesu yana sona ba,
Ban kula da cetonsa ba.

KORUS
Amma Allah ya ƙaunace mu,
Ya ba da Ɗansa domin ya mutu,
Don kada mu ma mu mutu
Amma dai mu sami rai.

2
Shaiɗan ya ɗaure mini zuciyata
A cikin halin hanyarsa.
Ya hana mini hasken gaskiya
Ya hana ni in bi Yesu.
Korus

3
An kawo mana wa’azin ceto,
An kawo mana gaskiya,
Yesu ya kawar mini duhuna,
Ya sa ni cikin hanyarsa.
Korus

4
Yanzu jin daɗi kullum na ke yi,
A cikin hanyar gaskiya.
Na sami ceto daga zunubi,
Rai na har abada.
Korus

5
Sai wata rana Yesu za ya zo,
Ya ɗauki dukan Masu Bi.
Ni ma zan tafi can tare da shi,
In zauna fa a gabansa.
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 399 Dan Ina Bin Hanyar Zunubi Lyrics
Next: Hymn 396 Da Hannuna Biyu Zan Yi Aikinka Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version