Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 177 Yesu, Ja Ni Wurinka, Wurinka Sai Daɗi Lyrics
1
Yesu, ja ni wurinka, wurinka sai daɗi,
Kyautar rai har abada, ɗaukar zunubaina.
KORUS
Wurinka, Masoyi, ina so in zauna,
Ko yanzu a duniyan nan, bayan wannan, Sama.
2
Ga ni nan, mai tsoro ne, gama na yi laifi,
Sai ka yafe ni yanzu, sake mini hali.
Korus
