Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 175 Jinin Yesu Ya Ba da Shi Saboda Laifinmu Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 175 Jinin Yesu Ya Ba da Shi Saboda Laifinmu Lyrics

 

1
Jinin Yesu ya ba da shi saboda laifinmu.
Ku masu laifi, tuba dai. ku nemi gafara.

2
Wanda ya juyo wurinsa, ya faɗi laifinsa,
Ba za ya rasa ceto ba, amma ya sami rai.

3
Mutane duk ku zo yanzu, ku bi Mai Cetonku,
Ku shaida yawan ƙaunarsa har duniya duk ta ji.

4
Ya Yesu, muna yabonka domin ka cece mu.
Yanzu ka ba mu Ruhunka shi kai mu wurinka.

Exit mobile version