Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 166 Wannan Labarin Yesu Kullum In Riƙa Ji Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 166 Wannan Labarin Yesu Kullum In Riƙa Ji Lyrics

Hymn 166 Wannan Labarin Yesu Kullum In Riƙa Ji Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 166 Wannan Labarin Yesu Kullum In Riƙa Ji Lyrics

 

1
Wannan labarin Yesu kullum in riƙa ji,
Labarinsa mai daɗi, labari ba mai fi.
Tuna mini wannan kullum,
Mai saurin mantawa ne ni,
Labarinsa mai daɗi, labarinsa mai fi.

Daɗin labarin Yesu, daɗin labarin Yesu,
Daɗin labarin Yesu, kullum in riƙa ji.

2
Idan na faɗa laifi, labarinsa in ji,
Labarin fansar ƴan Adam da shi kaɗai ya yi.
Idan na ratse hanya wadda ta kai ni rai,
In komo kan labarin nan na Yesu mai ba da rai.

Wannan labarin Yesu, wannan labarin Yesu,
Wannan labarin Yesu, kullum in riƙa ji.

3
Ba ni labarin Yesu, mai zunubi ne ni,
Labarinsa mai daɗi, a hankali in ji.
Kada in fasa jinsa, labarin ƙaunarsa,
Ƙauna mai girma ƙwarai, ƙauna ba iyaka.

Ba ni labarin Yesu, ba ni labarin Yesu,
Ba ni labarin Yesu, labarin ƙaunarsa.

Post navigation

Previous: Hymn 547 Ya Allahna Lyrics
Next: Hymn 148 Wanda Ya Ke Neman Ceto Daga Zunubi Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version