Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 164 Ni Mai Laifi Ɓatacce Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 164 Ni Mai Laifi Ɓatacce Lyrics

Hymn 164 Ni Mai Laifi Ɓatacce Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 164 Ni Mai Laifi Ɓatacce Lyrics

 

1
Ni mai laifi ƃatacce,
Jininka kaɗai ya isa.
Zunubaina sun yi yawa,
Jininka kaɗai ya isa

Yesu ! ga ni wurinka!
Ceto na ke nema.
Dauɗar zuciya, laifina,
Jininka kaɗai ya isa .

2
Muryarka na riƙa ji,
“Jinina na bayar don ceto,”
Amsa na ke so in yi,
Duk na rasa ikon roƙo,

Yesu! ga ni wurinka !
Ceto na ke nema.
Muryarka ta ce da ni,
“Jinina na bayar don ceto.”

3
Nan na tsaya ƃaratacce,
Jininka kaɗai ya isa.
Ni yanzu ka tsarkake.
Jininka kaɗai ya isa.

Yesu! ga ni wurinka!
Tsarki na ke nema.
Ranka cikina kaɗai
Za ya isa mini ceto.

4
Bawanka na zama yau,
Jininka kaɗai ya saye ni,
Aikinka kaɗai in yi,
Ni ne naka, ka cece ni.

Yesu! ga ni wurinka!
Manzonka ka aika.
Jininka mai fansata,
Jininka kaɗai ya isa.

Post navigation

Previous: Hymn 505 Oh Duniya Lyrics
Next: Hymn 493 Mutuwar Yesu Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version