Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 157 Sai Ku Zo Wurin Yesu Lyrics
1
Sai ku zo wurin Yesu,
sai ku zo wurin Yesu,
Sai ku zo wurin Yesu,
in dai ceto ku ke so.
2
Haka Allah ya shaida,
haka Allah ya shaida,
Haka Allah ya shaida,
“Dana ne, shi na ke so.”
3
Sai ku bi wannan hanya,
sai ku bi wannan hanya,
Sai ku bi wannan hanya,
in dai ceto ku ke so.
4
In kun mutu, ba dama,
in kun mutu, ba dama,
In kun mutu, ba dama,
in dai ceto ku ke so.
5
Bayan wannan ba samu,
bayan wannan ba samu,
Bayan wannan ba samu,
in kun tashi kuna so.
6
Za ku ce, “Da mun sani,”
za ku ce, “Da mun sani,”
Za ku ce, “Da mun sani,
da mun so a duniya. ”
7
Yau ku yarda da Yesu,
yau ku yarda da Yesu,
Yau ku yarda da Yesu,
in dai ceto ku ke so.
