Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 14 Abba, Uba, Ga Mu Nan, Duba, Tsauta, Ji, Ƙanmu Lyrics
1
Abba, Uba, ga mu nan, duba, tsauta, ji, ƙanmu.
Muka tayar maka da, Ubangijinmu.
2
Kai ne fansa kai ne rai, Almasihu, begenmu.
Karƃi, tuba. ji tausayi, Ubangijinmu.
3
Ruhun Allah wuta ne. Ƙona, gyarta, tsarkake
HaIin masu zunubi, Ubangijinmu.
4
Mu mayunwata mun zo garin samun kiwonmu,
Kamin ranar da ka dawo. Ubangijinmu.
5
Nishan zuciyar adilai, ba ka ƙyalewa daɗai,
Kukan ƴaƴanka ka ji, Ubangijinmu.
