Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 133 Alhamdu ga Allah Don Ɗansa, Yesu Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 133 Alhamdu ga Allah Don Ɗansa, Yesu Lyrics

Hymn 133 Alhamdu ga Allah Don Ɗansa, Yesu Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 133 Alhamdu ga Allah Don Ɗansa, Yesu Lyrics

 

1
Alhamdu ga Allah don Ɗansa, Yesu.
Ya ba da jininsa domin fansarmu,
Amma dai ya tashi, ya koma Sammai.
Ya kan ba da Ruhu, da yawan kyautai.

KORUS
Madalla! Madlla! bari kowa ya ji.
Madalla! Madalla! dukan kowa ya bi.
Ku zo wurin Allah ta wurin Yesu,
Yi masa godiya don Mai Cetonmu.

2
Ya ceto cikakke, kyautar Allahnmu!
Kowane mai tuba, mai ba da gaskiya,
Kowane mai laifi, kome laifinsa,
In ya zo gun Yesu zai sami gafara.
Korus

3
Mu kuwa waƙar yabo ce mu ke ta yi.
Ga Allah don Ɗansa, shi ne masoyi.
Amma za mu ƙara yin murna sarai,
Sa’ad da muka gan shi da ido sosai.
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 214 Alherin Yesu, Ubangijina Lyrics
Next: Hymn 360 Akwai Murna Cikin Sama Wadda Ba Mu Gane Ba Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version