Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 130 Ran da Ubangiji Za Ya Dawo Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 130 Ran da Ubangiji Za Ya Dawo Lyrics

Hymn 130 Ran da Ubangiji Za Ya Dawo Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 130 Ran da Ubangiji Za Ya Dawo Lyrics

 

1
Ran da Ubangiji za ya dawo
Don ya karƃi Masu Bi,
Ko za ya iske ka kana tsaro?
Ko fitilarka ‘na ci?

KORUS
Sai dai ka tabbata ka yi shiri
Ko an kira ka yanzu,
Domin ka sadu da Ubangiji,
Lalle, lalle ya fi kome kyau.

2
Ran da ya tafi, ya ba ka aiki
Wanda za ka dinga yi.
Ko ka yi aikinsa da aminci?
Ko ka ƃata lokaci?
Korus

3
Ran da ka mayai da talents naka,
“Bawan kirki,” za ya ce?
“Shiga ka huta a cikin gida,”
Ko, “Kai mugun bawa ne”?
Korus

4
Ba daman shiri idan ka mutu,
Ba ka iya ruɗinsa.
Kada ka kasa ka shige hutu
Domin rashin gaskiya.
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 512 Sai Ka Lisafta Alherin Allahnka Lyrics
Next: Hymn 504 Noël : Ku zo mu tashi mu je mu gaida Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version