Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 129 Farkon Zuwan Almasihu Daga Sama Ne Ya Zo Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 129 Farkon Zuwan Almasihu Daga Sama Ne Ya Zo Lyrics

Hymn 129 Farkon Zuwan Almasihu Daga Sama Ne Ya Zo Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 129 Farkon Zuwan Almasihu Daga Sama Ne Ya Zo Lyrics

 

1
Farkon zuwan Almasihu daga Sama ne ya zo
Zaman neman duk mutane ƃatattu
Komawarsa ta yi kusa, ya yi zancen taimako,
Masu Binsa suna nan, ya ce da su.

KORUS
“Zuciyarku kar ta ƃaci,
Sai ku ji, ku gaskata ni.
Sama za ni gun Ubana,
Nan zan shirya muku wuri har in zo.”

2
Yesu ya yi zance cewa, “Gidan Ubana ‘na nan,
Wurin zamansa dayawa, sai in je
Don in shirya muku su, in zo in kai ku wata ran,
Inda na ke zaune fa a nan ku ke.”
Korus

3
Sake zuwan Ubangiji mu ke sauraronsa yau.
Shi alkawarinsa ba zai karya ba.
Zato babu, ba tsammani, murya tasa za mu ji.
Mai Cetonmu, ga shi, yana saukowa!
Korus

4
Kashin tsarkakansa biyu ne, matattu da masu rai.
Yesu dai zai fara ta da matattu.
Masu rai fa gaba ɗaya zai fyauce su nandanan,
Har ya sa su a wurare shiryayyu.
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 408 Ga Alkawari na Allah Cikin Littafi Mai Tsarki Lyrics
Next: Hymn 104 Duba Dai Mai Fansarmu Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version