Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 128 Yesu Yana Zuwa, Lalle Yana Zuwa Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 128 Yesu Yana Zuwa, Lalle Yana Zuwa Lyrics

Hymn 128 Yesu Yana Zuwa, Lalle Yana Zuwa Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 128 Yesu Yana Zuwa, Lalle Yana Zuwa Lyrics

 

1
Yesu yana zuwa, lalle yana zuwa,
Yesu yana zuwa duniyan nan.
Za ya tara Masu Binsa daga ko’ina,
Ku yi shiri domin zuwansa.

KORUS
Ku yi shiri, ku yi shiri!
Ku yi shiri domin zuwansa
Ku yi shiri, ku yi shiri
Domin zuwansa.

2
Masu Binsa duka, Masu Binsa duka,
Waɗanda su ke da shirinsu,
Za a kai su Sama tare da Ubangiji
Ku yi shiri domin zuwansa.
Korus

3
Sai ku bar yin laifi, ku bar yin laifi,
Sai ku bar yin laifi, Masu Bi.
Babu sauran daman tuba ran da za ya zo,
Ku yi shiri domin zuwansa.
Korus

4
Sai mu yi addu’a, mu yi addu’a,
Sai mu yi addu’a, Masu Bi,
Don mu tarbe shi da murna ran da za ya zo,
Mu yi shiri domin zuwansa.
Korus

5
Sai mu yi ta aiki, mu yi ta aiki,
Sai mu yi ta aiki, Masu Bi,
Don mu kawo mutane dayawa gun Yesu
Mu yi shiri domin zuwansa.
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 156 Zo Gare Ni, Masu Kaya Lyrics
Next: Hymn 190 Yesu Ya Zo Da Ƙaunarsa Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version