Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 123 Ƴan Duniya Ba Sa Yarda Da Ubangijinmu Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 123 Ƴan Duniya Ba Sa Yarda Da Ubangijinmu Lyrics

Hymn 123 Ƴan Duniya Ba Sa Yarda Da Ubangijinmu Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 123 Ƴan Duniya Ba Sa Yarda Da Ubangijinmu Lyrics

 

1
Ƴan duniya ba sa yarda da Ubangijinmu,
A ransu ba sa ɗauka ya zama sarkinsu,
Amma fa wata rana zai komo duniyan nan,
Gama mulkin duniya duka nasa ne.

KORUS
Za ya komo wata rana, i, wataƙila yau,
Za ya komo daga Sama domin ya fyauce mu,
Jama’arsa sai murna tare da shi su ke,
Gama mulkin duniya duka nasa ne.

2
Mu, ranan nan sai daɗi mai yawa za mu ji;
Ba sauran ƃacin zuciya, ba sauran zunubi,
Sai murnar ganin Yesu, Yesu mai fansarmu,
Domin mulkin duniya duka nasa ne.
Korus

3
Ko yau ne ya ke zuwa, mu ba mu sani ba.
Ya ce mu yi ta tsaro, mu riƙa jiransa.
Mun sani yana zuwa, ba shakka ko kaɗan.
Gama mulkin duniya duka nasa ne.
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 565 Yesu Babban Mai Magani Lyrics
Next: Hymn 556 Yabo Guda Ɗaya Cikin Waƙarmu Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version