Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 121 Mai Cetonmu Zai Zo, Misalin Walƙiya Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 121 Mai Cetonmu Zai Zo, Misalin Walƙiya Lyrics

Hymn 121 Mai Cetonmu Zai Zo, Misalin Walƙiya Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 121 Mai Cetonmu Zai Zo, Misalin Walƙiya Lyrics

 

1
Mai Cetonmu zai zo, misalin walƙiya,
Da ƙafon Allahnmu, lalle zai sake zuwa.
Da kiransa mai ƙarfi kuwa,
Da ikonsa zai sake zuwa.

2
Ga zancen ranan nan, tana ta zuwansa,
Ku yi ta tsaronku, ku yi ta jiransa.
Ku yi biyayya dukanku,
Ku adalai, yi shirinku.

3
Mai Cetonmu zai zo, zai amshi mulkinsa,
Numfashin bakinsa zai ci maƙiyansa.
Zai ƃaƃƃata magautansa,
Zai cinye su da ikonsa.

4
Ya Ubangiji zo, Ango Ekklesiya
Ka zo da cetonka, ka gama alkinka
Ka ji add’o’inmu yau,
Ka zo, ya Ubangiji, zo.

Post navigation

Previous: Hymn 465 Mai Yin Ƙarya, Ka Bar Yin Ƙaryarka Lyrics
Next: Hymn 276 Mai Bin Ubanginmu, Ka Kama Hanyarsa Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version