Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 105 Ga Yesu Ubangijinmu, Can Yana Mutuwa Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 105 Ga Yesu Ubangijinmu, Can Yana Mutuwa Lyrics

Hymn 105 Ga Yesu Ubangijinmu, Can Yana Mutuwa Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 105 Ga Yesu Ubangijinmu, Can Yana Mutuwa Lyrics

 

1
Ga Yesu Ubangijinmu, can yana mutuwa,
Allah ya sa mar laifinmu, duniya ta duhunta.

KORUS
Na gaskanta, na gaskanta, Yesu ya fanshe ni
Da jininsa, da jininsa, jini mai tsarki.

2
Ya ce, “Ya Allah, ya Allah, donme ka yashe ni? ”
Rundunan Sama su kuma sun daina yin murna.
Korus

3
Amma ya mutu dominmu, ya ba da jininsa,
Domin mu zama tsabtattu ta wurin tashinsa
Korus

4
Ga zukatanmu gabanka, ya Ubangijinmu,
Ka karƃe su, ka wanke su, Yesu Mai Cetonmu
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 4 Halittar Allah, Furta Yau Yabonku Baki Ɗaya Lyrics
Next: Hymn 412 Ga Mu Nan Shehuna Gabas Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version