Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 103 Da Tunawar Ƙaunar Mai Ceto Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 103 Da Tunawar Ƙaunar Mai Ceto Lyrics

Hymn 103 Da Tunawar Ƙaunar Mai Ceto Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 103 Da Tunawar Ƙaunar Mai Ceto Lyrics

 

1
Da tunawar ƙaunar Mai Ceto.
Al’ajabi na ke yi.
Ga Yesu ya sha wulakanci
Don laifin da ni na yi.

KORUS
Al’ajabi! Al’ajabi!
Wannan waƙa sai in yi.
Al’ajabi! Al’ajabi!
Mutuwarsa ta cece ni.

2
Dalilin jiƃinsa mai jini
Da zafin addu’arsa
Ba domin kansa ya yi ba,
Sai domin zunubina.
Korus

3
Mala’ika ya ji tausayinsa,
Ya zo daga Sama can
Domin ya ƙarfafa ransa
A cikin wahalan nan.
Korus

4
Ya ɗauke zunubai duka,
Ya maishe su nasa ne.
Ya kai su can bayan birni,
Dominsu ya ba da rai.
Korus

5
A can cikin daraja tasa
Zan duba Mai Cetona.
Zan rera waƙa gare shi
Domin yawan ƙaunarsa.
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 399 Dan Ina Bin Hanyar Zunubi Lyrics
Next: Hymn 396 Da Hannuna Biyu Zan Yi Aikinka Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version