Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 231 Yesu Ya Fi Anna Bawa Duka Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 231 Yesu Ya Fi Anna Bawa Duka Lyrics

Hymn 231 Yesu Ya Fi Anna Bawa Duka Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 231 Yesu Ya Fi Anna Bawa Duka Lyrics

 

1
Yesu ya fi anna bawa duka,
Gaya wa Yesu, gaya wa Yesu.
Ko mala’iku ba su iya ceto,
Gaya wa Yesu kaɗai.

KORUS
Gaya wa Yesu, gaya wa Yesu,
Ikonsa bai kāsa ba.
Shi ya iya biya duk bukata,
Gaya wa Yesu kaɗai.

2
Yana nan a hannun daman Allah,
Gaya wa Yesu, gaya wa Yesu.
Yana furta roƙonmu ga Uba,
Gaya wa Yesu kaɗai.
Korus

3
In da tsoron Lahira a zuciya,
Gaya wa Yesu, gaya wa Yesu.
Allah ya nufe ka da salama,
Gaya wa Yesu kaɗai.
Korus

4
Idan ka gaji da jarabobi,
Gaya wa Yesu, gaya wa Yesu.
Ka damu da ƃoyayyun zunubai?
Gaya wa Yesu kaɗai.
Korus

5
Idan danginka duka sun ƙi ka,
Gaya wa Yesu, gaya wa Yesu.
In mutane duk sun cika ba’a,
Gaya wa Yesu kaɗai
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 151 Yesu Yana Bakin Ƙofa Lyrics
Next: Hymn 299 Yesu Ne Ya Yiwo Gafara Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version