Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 415 Godiya Iye Lyrics
KORUS
Godiya iye,
Mun gode, godiya iye-eh
Godiya iye,
Mun gode, godiya ga Allah.
1
Na duba halittar duniya
tsuntsaye, kifi da ke ruwa
Domin wannan zan girmama sunanka
Domin wannan ka isa yabo
Korus
2
Na gode Yesu na gode, ƙwarai ƙwarai
Na gode Isa na gode, ƙwarai ƙwarai
Na gode Ubangiji na gode, ƙwarai ƙwarai
Na gode Isa na gode, ƙwarai ƙwarai.
Korus