Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 444 Ko Ba Ku Sani Ba, Ku Masu Bi Lyrics
Ko ba ku sani ba, ku masu bi,
Ko ba ku sani ba
Jikinku haikali ne, (jikinku haikali ne
Na Ruhu Mai Tsarki.
KORUS
Wanda ya ke cikin ku,
Wanda kun karɓa daga wurin Ubanku
Ku kuwa ba na kanku ba, (ku kuwa ba na kanku ba
Gama aka saye ku da tamani fa.
Ku ɗaukaka Allah fa cikin jikinku.