Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 126 Ku Duba Irin Ƙaunan Nan, Ƙauna Ta Allahnmu Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 126 Ku Duba Irin Ƙaunan Nan, Ƙauna Ta Allahnmu Lyrics

Hymn 126 Ku Duba Irin Ƙaunan Nan, Ƙauna Ta Allahnmu Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 126 Ku Duba Irin Ƙaunan Nan, Ƙauna Ta Allahnmu Lyrics

 

1
Ku duba irin ƙaunan nan, ƙauna ta Allahnmu,
Domin mu zama ƴaƴansa, ya dinga ƙaunarmu.

2
I, domin wannan, duniyan nan ta riƙa raina mu,
Wahalarmu fa ɗaya ce da ta Ubangiji.

3
Yanzu mu ƴaƴan Allah ne, a cikin duniyan nan.
A rufe ya ke tukuna, zama na Sama can.
4
Mun sani ran da shi zai zo, ma zama kamarsa, Zai buɗe mana idanu, mu ga jamalinsa.

5
Wanda ya ke da begen nan kafe a bisansa.
Zai tsare tasa zuciya kamar Mai Cetonsa.

Post navigation

Previous: Hymn 87 Ku Masu Ƙaunar Yesu Fa, Jama’ar Masu Bi Lyrics
Next: Hymn 444 Ko Ba Ku Sani Ba, Ku Masu Bi Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version