Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 588 Za Mu Ga Sarkinmu Lyrics
ZA MU GA SARKINMU
1
Wani lokaci, za mu ga sarkinmu,
Wani lokaci, za mu ga sarkinmu,
Wani lokaci, za mu ga sarkinmu,
Halleluyah, halleluyah, Yesu sarkinmu.
2
Cikin sama can, za mu ga sarkinmu,
Cikin sama can, za mu ga sarkinmu,
Cikin sama can, za mu ga sarkinmu.
Halleluyah, halleluyah, Yesu sarkinmu.
3
Babbu kuka can, dukanmu sai murna,
Babbu kuka can, dukanmu sai murna,
Babbu kuka can, dukanmu sai murna.
Halleluyah, halleluyah, gidan sarkinmu.
4
Babbu yunwa can, za mu zama kossasu,
Babbu yunwa can, za mu zama kossasu,
Babbu yunwa can, za mu zama kossasu.
Halleluyah, halleluyah, gidan sarkinmu
5
Babbu mutuwa, sai rai har abada,
Babbu mutuwa, sai rai har abada,
Babbu mutuwa, sai rai har abada,
Halleluyah, halleluyah, gidan sarkinmu,
6
Za mu yabe Shi, za mu ga sarkinmu,
Za mu yabe Shi, za mu ga sarkinmu,
Za mu yabe Shi, za mu ga sarkinmu,
Halleluyah, halleluyah, Yesu sarkinmu.