Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 278 Mai Ceto Nawa Yesu Ne Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 278 Mai Ceto Nawa Yesu Ne Lyrics

Hymn 278 Mai Ceto Nawa Yesu Ne Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 278 Mai Ceto Nawa Yesu Ne Lyrics

 

1
Mai Ceto nawa Yesu ne,
Ga magauta a kewaye,
Ga kuwa jaraba ko’ina,
Amma ba zan ji tsoro ba.

KORUS
Mai Cetona, Mai Cetona
Mai Ceto nawa Yesu ne.
A cikin hannunsa na ke,
Shi kuma yana tsarona,
Mai Cetona, Mai Cetona,
Mai Ceto nawa Yesu ne.

2
Shaiɗan da dukan wayonsa,
Na sani yana nemana,
Amma Mai Cetona ‘na nan,
Ba zan damu ba, ko kaɗan.
Korus

3
Kwatancin Yesu na ke bi,
Maganar Yesu na ke ji.
Shaiɗan ya zo da ruɗinsa,
Ni ba zan kasa kunne ba.
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 465 Mai Yin Ƙarya, Ka Bar Yin Ƙaryarka Lyrics
Next: Hymn 276 Mai Bin Ubanginmu, Ka Kama Hanyarsa Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version