Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 468 Mataye Ku Yi Ƙauna, Amsa Za Mu Yi Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 468 Mataye Ku Yi Ƙauna, Amsa Za Mu Yi Lyrics

Hymn 468 Mataye Ku Yi Ƙauna, Amsa Za Mu Yi Lyrics

January 10, 2026January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 468 Mataye Ku Yi Ƙauna, Amsa Za Mu Yi Lyrics

 

1
Mataye ku yi ƙauna, amsa za mu yi.
Ku yi ƙauna, ga mazaje, amsa za mu yi.

KORUS
Ranar ta zuwansa akwai shari’a.
Amsa za mu yi
Ranar tashinsa akwai shari’a.
Amsa za mu yi.

2
Mazaje ku yi ƙauna, amsa za mu yi
Ku yi ga matanku, amsa za mu yi.
Korus

3
Mataye ku yi ƙauna, amsa za mu yi.
Ku yi ƙauna ga ƴaƴanku, amsa za mu yi.
Korus

4
Pasto ma ya yi ƙauna, amsa za mu yi.
Ya yi ƙauna ga mutane, amsa za mu yi.
Korus

5
Ekkilisiya ta yi ƙauna, amsa za mu yi.
Ta yi ƙauna ga marayu, amsa za mu yi.
Korus

6
Gulme, gulme sun yi yawa, amsa za mu yi.
Sace, sace sun yi yawa, amsa za mu yi.
Korus

7
Gunaguni sun yi yawa, amsa za mu yi.
Kishe, kishe sun yi yawa, amsa za mu yi.
Korus

8
Shaye, shaye, sun yi yawa, amsa za mu yi.
Zage, zage, sun yi yawa, amsa za mu yi.
Korus

9
Zina yanzu ta yi yawa, amsa za mu yi.
Ƙarya yanzu ta yi yawa, amsa za mu yi.
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 232 Mai Kiwona Shi Yesu Ne Lyrics
Next: Hymn 464 Mai Tsarki Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version