Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 90 Zamanin Da, Almasihu Ya Zo Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 90 Zamanin Da, Almasihu Ya Zo Lyrics

Hymn 90 Zamanin Da, Almasihu Ya Zo Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 90 Zamanin Da, Almasihu Ya Zo Lyrics

 

1
Zamanin da, Almasihu ya zo
Duniya, cetonmu ne ya ke so.
Kada mu kasa, mu dai, sai mu kai,
Tare mu zauna da ainihin rai.

KORUS
Wa’azin Yesu, shi mu ke yi,
Shi mu ke yi, tsaya ka ji.
Kada ka raina, kada ka ƙi,
Riƙe da kyau, ka bi.

2
Iko ya karƃa a wurin Uba
Domin ya taimake mu, shi ya sa
Masu shan wuya da karkatattu
Suka zo gunsa, ya hutad da su.
Korus

3
Wa’adin Allah ya cika sarai,
Nasa Ɗan Rago ya muru sosai.
Aibunsa babu, duk laifinmu ne,
Ɗaukar zunubinmu mutuwa ce.
Korus

4
Kwanansa uku a binne ya ke,
Sai aka gan shi rayayye ne kuwa.
Duba, ka ga Ubangiji ne shi,
Sanadin ceto ne, shi za ka bi.
Korus

5
Ina godiya ga Allah Mai Rai
Domin ƙaunarsa a cikin Yesu.
Ya ba da Ɗansa don zunubaina,
Ya ba ni rai na har abada fa.
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 156 Zo Gare Ni, Masu Kaya Lyrics
Next: Hymn 190 Yesu Ya Zo Da Ƙaunarsa Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version