Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 250 Na Zo Gare Ka, Ya Allahna Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 250 Na Zo Gare Ka, Ya Allahna Lyrics

Hymn 250 Na Zo Gare Ka, Ya Allahna Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 250 Na Zo Gare Ka, Ya Allahna Lyrics

 

1
Na zo gare ka, ya Allahna,
Ba ni da kome a hannuna fa.
Ga zunubai dayawa ƙwarai,
Ya Ubangiji, yi mini jinƙai,
Ya Ubangiji, yi mini jinƙai.

2
Yesu ya mutu don laifina,
Na sami ceto don alherinsa,
Yi mulkin raina, ya Sarkina,
Ka tsarkake ni, in bi nufinka,
Ka tsarkake ni, in bi nufinka.

3
Zuciya da ruhu, duk naka ne,
Na miƙa jikina baiko mai rai.
Ba nufin kaina na ke so ba,
Sai nufi naka, ya kai Allahna,
Sai nufi naka, ya kai Allahna.

4
Inda ka kai ni duka zan bi,
Ya Ruhun Allah, Ruhu Mai Tsarki,
Ka cika zuciya da ƙaunarka,
Har zan yi murna da bin nufinka,
Har zan yi murna da bin nufinka:

Post navigation

Previous: Hymn 505 Oh Duniya Lyrics
Next: Hymn 493 Mutuwar Yesu Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version