Hymn 498 Ni Ne Mai Ikon Tada Matattu Lyrics January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns Littafin Wakoki Hausa Hymns Hymn 498 Ni Ne Mai Ikon Tada Matattu Lyrics Ni ne mai ikon tada matattu Wanda ya bada gaskiya gareni, Ko ya mutu, za ya rayu, I, wanda ya ke bada gaskiya gareni, Ba zai hallaka ba. Tune- Category: Waƙoƙin Yara