Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 517 Sunansa Emmanuel Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 517 Sunansa Emmanuel Lyrics

Hymn 517 Sunansa Emmanuel Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 517 Sunansa Emmanuel Lyrics

 

KIRA AMSA
1
Sunansa Emmanuel…. Sunansa Emmanuel (2x

Albishirinku mutane…. Ceto ya zo duniya (2x

Mu je mu shaidako…. ina sunansa Emmanuel (2x

KORUS
Wakoki na yabo Albishariku duniya (2x

Can a ciki samariya mala’iku suna murna
Domin nasarar da ya yi muna murna

2
Na ka ne har abada ….Na ka ne har abada (2x

Yesu mun gaisheka…. Muna sujada gabanka (2x

Girma da yabo naka ne ….na ka ne har abada (2x

Korus

3
Ya yi mulkinsa duka …. Ya yi mulkinsa duka (2x

Me ne ne fa za muyi …. sai mu nuna godiyarmu (2x

Bari mu bas hi zuciya …. ya yi mulkinsa duka (2x

Korus

4
Yau mun sami ceto …. Yau mun sami ceto (2x

Mu matayen zumunta …. Mu arba shi zuciya mu (2x

Mu sani da lilin murnanmu …. yau mun san ceto (2x

Korus

Post navigation

Previous: Hymn 116 Ta da Kanku, Ƙyamare, Halleluya Lyrics
Next: Hymn 139 Sai In Ba Ku Labarin Nan, Zance Mai Ba da Rai Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version