Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 527 Ubangiji Ya Tashe Mu da Safen Nan Mun Gode Lyrics
1
Ubangiji ya tashe mu da safen nan mun gode (2x
Me za mu yi mu nuna muna murna?
Sai mu rera (2x
KORUS
Sai mu ce ha ha a a a Halleluya
Mu ƙara ha ha a a a al leluya. (2x
2
Wanene yana ba mu ci da sha kullum?
Allah ne. (2x
Me za mu yi mu nuna muna murna?
Sai mu rera (2x
Korus
3
Wanene yana ba mu rai da lafiya?
Allah ne. (2x
Me za mu yi mu nuna muna murna?
Sai mu rera (2x
Korus
4
Allah ne mai ba mu dukan komi,
mun gode. (2x
Me za mu yi mu nuna muna murna?
Sai mu rera (2x
Korus