Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 538 Wanene Mai Ceto ? Ba Wani Mai Ceto Lyrics
Wanene Mai Ceto ? Ba wani Mai Ceto
Sai Yesu haifaffe kana yi mamaki
To, bari in bishe ka, Allah ne ya aika da Jibrailu.
Ka za ki haifi ɗa, za a ce da shi Yesu,
Shi ne Mai Ceto na duniya duka.
Mu zo mu karɓa fa, mu zo mu karɓa fa.
Ku yi ta murna don ceto ya zo.
Kalma ya iso, mu karɓe shi.