Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 545 Ya Allah Kai Ne Allhanmu Lyrics
Ya Allah kai ne Allhanmu
Tun da wuri zan neme ka,
Raina yana jin ƙishinka
Jikina yana marmarin ganinka
Ya Allah ka ji kirata
Ka kasa kunne ga addu’ata,
Ka zo, ka bisheni, ya Masoyi
Tun daga iyakar duniya nan
Ya Allah, kai ne Allahna.
Tune-Native
Category :