Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 555 Yabi Yesu, Yara Ҡanƙanana Lyrics
1
Yabi Yesu, yara ƙanƙanana
Allah ne, Mai Ҡamna
Yabi Yesu yara ƙanƙanana
Allah ne, Mai Ҡamna.
2
Yi godiya, yara ƙanƙanana
Allah ne, Mai Ҡamna
Yi godiya yara ƙanƙanana
Allah ne, Mai Ҡamna.
3
Girmama Shi, yara ƙanƙanana
Allah ne, Mai Ҡamna
Girmama Shi, yara ƙanƙana,
Allah ne, Mai Ҡamna.