Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 557 Yana da Daraja? Lyrics
1
Yana da daraja? (Daraja
.
Yana da daraja? (Daraja
,
Gidan Ubangiji yana da daraja.
2
Yana da kwanciyar rai? (Kwanciyar rai
.
Yana da kwanciyar rai? (Kwanciyar rai
.
Gidan Ubangiji yana da (Kwanciyar rai
.
3
Yana da salama? (Salama
.
Yana da salama? (Salama
.
Gidan Ubangiji yana da salama.